Home Back

HAJJI: Allah ya yi wa Hajiya Asmau Ladan daga jihar Kaduna rasuwa a a Makka

premiumtimesng.com 2024/7/1
HAJJI: Allah ya yi wa Hajiya Asmau Ladan daga jihar Kaduna rasuwa a  a Makka

Kakakin Hukumar Alhazai na jihar Kaduna Yunusa Mohammed ya sanar da rasuwar wata Hajiya wacce ta rasu a asibitin Sarki AbdulAziz dake garin maka.

Mohammed ya ce marigayiyar mai suna Asama’u Mohammed Ladan ta rasu ne bayan ƴar gajeruwar rashin lafiya.

” Bayan rasuwar Hajiya Asmau, mun sanar da Iyalai da ƴan uwanta Kaduna.

An yi jana’izar marigayiya Asmau a Makka.

People are also reading