Home Back

Isra’ila Ta Yi Wa Wasu Sassan Gaza Luguden Wuta

leadership.ng 2024/7/4
Isra’ila Ta Yi Wa Wasu Sassan Gaza Luguden Wuta

Isra’ila ta yi luguden wuta a sassa da dama na Gaza, musamman a yayin da yaƙi ya yi ƙamari a garin Rafah. 

Wannan hari ya haifar da babbar damuwa da asarar rayuka a cikin al’ummar Gaza.

A wayewar garin yau, mayaƙan Houti sun yi iƙirarin cewa sun yi amfani da wani sabon makami mai linzami wajen kai hari kan jirgin ruwan MSC Sarah V a Tekun Arabiya.

Yahya Sarea, mai magana da yawun ƙungiyar, ya bayyana cewa harin “harin mun yi shi ne kan jirgin ruwan kuma a da tabbacin na Isra’ila ne.

Cibiyar ‘United Kingdom Maritime Trade Operations’ ta ba da rahoton cewa ma’aikatan jirgin ruwan suna cikin ƙoshin lafiya, sannan jirgin ya nufi tashar da zai tsaya ta gaba.

Wannan labari ya kara jawo hankalin duniya kan yadda rikice-rikicen yankin ke shafar zirga-zirgar jiragen ruwa a Tekun Arabiya.

People are also reading