Home Back

KAI TSAYE, Fernabahce ta fara tattaunawa da Mourinho

bbc.com 2024/7/1

Rahoto kai-tsaye

Jama'a barkanmu da wannan lokacin

Sunana Mohammed Abdu Mamman Skiper Tw zan gabatar muku da wannan shirin na labarain wasannin kai tsaye a BBC Hausa.

Za ku iya bayar da gudunmuwarku kai tsaye a lokacin da muke gabatar da shirin a BBC Hausa Facebook da kuma ta Twitter.

Da fatan za ku kasance da shirin.

People are also reading