Home Back

...Daga Bakin Mai Ita tare da Yahaya Makaho

bbc.com 2024/7/2

...Daga Bakin Mai Ita tare da Yahaya Makaho

Mintuna 3 da suka wuce

A cikin shirin Daga Bakin Mai Ita na wannan mako mun kawo muku tattaunawa tare da Yahaya Usman wanda aka fi sani da Malam Yahaya Makaho.

Malam Yahaya mutum ne mai fama da lalurar gani, sai dai ya riƙa yin waƙoƙi na faɗakar da mutane game da illar yin bara.

People are also reading