Home Back

Da yiwuwar mu sake sawa Iran takunkumi – Joe Biden

dailynews24.ng 2024/5/19
Joe Biden

Cikin wata sanarwa da take nuna yiwuwar sanyawa sabbin takunkumai ga Iran saboda harin makami mai linzami da na jirage marasa matuƙa da ta kai wa Isra’ila.

Shugaban Amurka Joe Biden ya ce Amurka da ƙawayenta da suka dade tare za su ci gaba da kare Iran tare da riƙe Iran a matsayin wadda ba ta gaskiya.

Wannan tsohuwar alaƙar za ta janyo mu sanya sabbin takunkumai da koma neman yadda za mu karbe iko da wajen.

Sanarwar ta ce sabbin takunkuman an ce za su mayar da hankali ne kan shugabannin da cibiyoyin da suke da alaƙa da Dakarun Juyin Juya hali. ma’aikatar tsaro da sauran wasu cibiyoyi, in ji Biden.

“Yayin da na yi magana da shugabanin G7 a safiyar bayan harin, mun amince ba ki ɗaya mu ƙara matsawa Iran lamba ta fuskar tattalin arziki, kuma ƙawayenmu da abokan hulɗarmu za su sake ɗaukar matakan tattalin arziki,”.

People are also reading