Home Back

'Bai kamata a ce sai mun sayi nimfashi ba a Najeriya'

bbc.com 2 days ago

'Bai kamata a ce sai mun sayi nimfashi ba a Najeriya'

Mintuna 8 da suka wuce

Masu fama da larurar nimfashi ta Athsma a Najeriya sun koka game da tsadar maganin da suke shaƙa da ke taimaka musu duk lokacin da ta taso.

A wannan bidiyon, wata uwa kuma malamar makaranta mai suna Phoebe ta bayyana yadda take fama da larurar tun tana 'yar shekara 15 da haihuwa.

Masu larurar na neman gwamnati ta dinga samar musu da magungunan matsalarsu a kyauta ko kuma a farashi mai sauƙi.

People are also reading