Home Back

Magana Ta Ƙare, Babbar Kotu Ta Yanke Hukunci a Shari'ar Sarautar Kano

legit.ng 2024/9/28

Jihar Kano - Babbar kotun tarayya mai zama a jihar Kano ta bayyana cewa tana da hurumin sauraron ƙarar Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero.

Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi!

Mai shari'a Liman Muhammed ne ya yanke wannan hutuncin a shari'ar sarautar Kano a zaman kotun na yau Alhamis, 13 ga watan Yuni, 2024.

Sarkin Dawaki Babba, Aminu Baba Dan Agundi, shi ne ya shigat da ƙarar gaban ƙuliya kan tauye haƙƙin Sarki Aminu Ado, kamar yadda Channels tv ta rawaito.

Karin bayani na nan tafe...

Asali: Legit.ng

People are also reading