Home Back

Edun Ya Mika Mafi Karancin Albashin Ma'aikata Ga Shugaba Tinubu

legit.ng 2024/7/3

Abuja - Ministan kudi da harkokin tattalin arziƙi, Wale Edun ya miƙa sabon mafi karancin albashi ga shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.

Hakan ya biyo bayan wa'adin sa'o'i 48 da Bola Tinubu ya bai wa ministan ya gaggauta kawo masa kunshin duk wani abu da ya shafi sabon albashin.

Wale Edun da Bola Tinubu.
Ministan kudi, Wale Edun ya mika kundin sabon mafi ƙarancin albashi ga Bola Tinubu Hoto: Dolusegun16 Asali: Twitter

Mista Edun ya miƙa kunshin mafi karancin albashin kama daga adadin kuɗin da zai laƙume da kuma yadda za a aiwatar da shi a Najeriya.

Karin bayani na tafe...

Asali: Legit.ng

People are also reading