Home Back

'Yan Isra'ila na nema etanyahu ya yi marabus

dw.com 2024/6/26
Hoto: Ohad Zwigenberg/AP Photo/picture alliance

' yan adawar na sukar firaminista Benjamin Netanyahu kan yadda yake tafiyar da yakin Gaza da kuma gazawarsa wajen kubtar da mutanen da Hamas ke yin garkuwa da su. A halin da ake ciki a yankin Falasdinu, shaidu sun ba da rahoton harin da Isra'ila ta kai, cikin dare, bayan dakatar da hare-haren a kudancin   Gaza saboda ayyukan jin kai.

People are also reading