Home Back

Shugaba Cyril Ramaphosa ya sha rantsuwar kama aiki

dw.com 2024/7/6
 Cyril Ramaphosa
Cyril Ramaphosa

Shugaban na  Afirka ta Kudu kenan Ciryl Ramaphosa na shan rantsuwar kama aikin a gaban duban jama'a. Shugabannin kasashe kusan 20 na duniya, da suka hada  da na Chaina da Masar da Cuba da Zimbabwe, da Najeriya,da Angola da Falasdinu suka halarci bikin. Jamiyyar  ANC ta yi hadaka da jamiyyar  Democratic Alliance DA, da kuma Inkata Zulu domin samun rinjaye don kafa  gwamnati.

People are also reading