Home Back

Somaliya: Harin bam ya ritsa da sojoji

dw.com 2024/9/27
Hoto: AP Photo/picture alliance

Fashewarbam din ya faru ne a lokacin wani sintiri a kusa da garin Gofgaduud mai tazarar kilomita 30 daga garin Baidoa da ke a  kudu maso yammacin kasar. Sama da shekaru 16  kenan masu kishin Islama ke yakar gwamnatin Somaliya Ko da yake a shekarar  ta 2011 dakarun Tarayyar Afirka sun fatattakesu daga babban birnin kasar, amma har yanzu suna a yankunan karkara na  somaliyar.

People are also reading