Home Back

BIDIYO: “Muna so mu noma rogo akalla hekta 1000 a damunar bana

premiumtimesng.com 2024/8/24
BIDIYO: “Muna so mu noma rogo akalla hekta 1000 a damunar bana

Gwamnan Gombe, Inuwa Yahaya ya bayyana cewa gwamnatinsa ta tallafa wa manoma da da taki ta hanyar rage guɗinta da kashi 50 cikin ɗari.

Gwamna Yahaya ya ce bayan tallafin rage kudin taki da ya yi za a noma akalla hekta 1000 na rogo a damunar bana.

” Zuwa yanzu mun noma rogo na hekta 500 kuma ana cigaba da noma.

People are also reading