Home Back

Tsananin zafi ya hana mutane sakat a Nijar

rfi.fr 2024/4/28

Al'ummar Nijar sun shiga cikin wani hali sakamakon tsananin zafi a irin wannan lokaci na shekara wanda a bana ke zuwa cikin azumin Ramadan.  tsananin zafin na kaiwa maki 45 ko fiye da haka a ma’aunin celcius.

Wallafawa ranar: 28/03/2024 - 21:47

Ana fama da zafi a kasashen daban-daban na duniya
Ana fama da zafi a kasashen daban-daban na duniya AFP - GUY PETERSON

A 'yan shekarun nan zafin na kara yawa da ke takura wa mutane  hadda dabbobi, yayin da illolin zafin ke taba harkokin noma da kiwo da ke zama ginshikan tattalin arzikin kasar..

 
People are also reading