Home Back

KAI TSAYE, Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

bbc.com 2024/7/7

Rahoto kai-tsaye

Jama'a masu bibiyarmu a wannan shafi na BBC Hausa da ke kawo muku labarai kai tsaye wadanda suka shafi Najeriya da makwabtanta da kuma sauran sassan duniya, muna muku maraba a wannan rana ta Talata 04 ga watan Yuni 2024. Muna fatan za ku ji daɗin kasancewa tare da mu kamar kullum a wannan shafin da ma sauran shafukanmu na sada zumunta da muhawara.

Muhammad Annur Muhammad ne zai kasance da ku daga yanzu zuwa wani lokaci.

Mu fara da wannan karin maganar - A kwana a tashi jariri ma ango ne.

People are also reading