Home Back

Ra'ayi Riga: Kan barazanar tsaro da manoma ke fuskanta a Najeriya 17/5/24

bbc.com 2024/6/26

Ra'ayi Riga: Kan barazanar tsaro da manoma ke fuskanta a Najeriya 17/5/24

Mintuna 6 da suka wuce

Yayin da damina ke kankama a wasu yankunan Najeriya, matsalar tsaro na ci gaba da zama barazana ga manoman ƙasar.

Hukumomin da ke kula da harkokin samar da abinci a duniya na fargabar cewa za a fuskanci ƙarancin abinci bisa dalilai na rashin tsaro, kuma matsalar za ta fi addabar al’ummar Afirka ne.

Wane tanadi hukumomi ke yi? Me kuma ya kamata manoma su yi don samun wadataccen abinci?

Abin da shirin na wannan makon da tattauna kenan

People are also reading