Home Back

KAI TSAYE, Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

bbc.com 2024/7/4

Rahoto kai-tsaye

Mintuna 4 da suka wuceBuɗewa

Masu bibiyar mu barkan ku da safiyar Talata. Da fatan ana ci gaba da shagulgulan babbar Sallah lafiya. Yau ma mun dawo da labarai da bayanai da ke faruwa a Najeriya da Nijar da sauran sassan Afirka da ma duniya baki ɗaya a shafin namu na kai tsaye daga BBC Hausa. Da fatan za ku kasance da mu kamar yadda kuka saba. Mun gode.

People are also reading