Home Back

Kungiyar kwadago ta shirya fito-na-fito da gwamnatin Najeriya

rfi.fr 2024/5/18
Wasu 'ya'yan kungiyar kwadago a Najeriya.
Wasu 'ya'yan kungiyar kwadago a Najeriya. ASSOCIATED PRESS - SUNDAY ALAMBA

Gwamantin Najeriya ta dage kan matsayinta na kara farashin hasken wutar lantarki ga masu amfani da ita musamman wadanda ke kan layin band ‘A’ wato sassan da samun wutar na tsawon sa’o’I 24 a kowacce rana, duk kuwa da irin kiraye-kirayen da akai ta yina ganin ta sauya tunaninta.

Koda shike, gwamnatin ta bayyana cewa tsarin tallafin wutar lantarkin da ta saba sanyawa zai kasance na dan takaitaccen lokaci ne, tare da shirin sauya tsarin don cimma tsayayyen farashi a cikin shekaru uku.

Sai dai wannan matakin bai yiwa kungiyar kwadagon Najeriya dadi ba, inda ta shaidawa gwamnatin cewa ta shirya tsaf wajen daukar matakan da suka dace.

Kungiyar ta kuma bayyana karin kudin a matsayin wani shirin jefa jama’ar kasar cikin wani mawuyacin hali, inda ta kara da cewa kasancewar gwamnatin kasar na biyewa tsarin da bankin duniya da Asusun Ba da Lamuni na Duniya suka dora ta akai, suma ba zasu saurara mata wajen daukar matakan da suka dace ba.

Shugaban sashen yada labarai na kungiyar ta NLC, Benson Upah, ya shaidawa manema labaru ranar Asabar cewa, Tun da farko sun nunawa gwamnati Karin ba shi da ma’ana kuma ba zai haifar da ‘da mai ido a kasar ba, Don haka idan gwamnati ta zabi wannan tsari, to abin ba zaiyi mata dadi ba, domin sun daura damarar shiga yajin aiki.

300% Tariff Hike: Nigerians Reject Haphazard Billing By DisCos

'Yan Najeriya Sun Ki Amincewa da Kudirin KARA FARASHIN KUDIN HASKEN WUTAR LANTARKI NA KAMFANIN SARRAFAWA DA RARRABA WUTAR LANTARKI A NAJERIYA Ta DisCos.

Sakamakon Karin farashin hasken wutar lantarki da al’umar  Najeriya suka kasance a ciki musamman wadanda ke rukunin layin Band A, wasu daga cikin mafiya yawan ‘yan kasar sun bayyana rashin jin dadinsu a game da halin da aka shiga na zartar da Karin.

Sun ce kwastomomin da ba sa jin daɗin sa'o'i 20 sun cika tare da waɗanda ke jin daɗin ayyukan.

Abubuwan Sha'awa Game da Pha Din Pass, Dien Bien Wanda Kadan Mutane Suka Sani

Lamarin dai ya haifar da rudani, zanga-zanga da korafe-korafe, inda masu sayen kayayyaki ke zargin wasu kamfanonin rarraba kayayyaki (DisCos) sun yi amfani da su da gangan.

A ranar Larabar da ta gabata ne Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta sanar da karin kashi 300 cikin 100 na kudin wutar lantarki da kwastomomin kamfanin Band A za su biya.

Following the increase of electricity tariff for customers under Band A category of consumers, some Nigerians have expressed dissatisfaction over the haphazard implementation of the hike.

They said customers that are not enjoying up to 20 hours had been lumped up with those enjoying the services.

The Interesting Things About Pha Din Pass, Dien Bien That Just A Few People Know

The situation has led to confusion, protests and complaints, with consumers alleging deliberate exploitation by some distribution companies (DisCos).

The Nigerian Electricity Regulatory Commission (NERC) had on Wednesday announced a 300 per cent hike in the electricity tariff to be paid by Band A customers.

The vice chairman of the NERC, Musliu Oseni, who made the announcement, said the increase was to reduce the burden on the federal government following the increase in gas price and the huge collapse in the value of the naira against the United States dollar owing to what the Bola Tinubu Administration called “forex unification.”

However, many electricity consumers who spoke with Daily Trust Saturday, lamented the implementation that saw them paying for what they were not consuming.

Some residents of the Federal Capital City, Abuja and its satellite towns, who get their electricity from the Abuja Electricity Distribution Company (AEDC), expressed outrage as some of them in the same neighbourhood were classified on different bands.

People are also reading