Home Back

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran ƙasashen duniya

bbc.com 2024/5/17

Rahoto kai-tsaye

Barka da Safiya!

Masu bibiyar sashen Hausa na BBC, barka da shigowa shafin Kai Tsaye da muke kawo maku labarai da rahotanni na abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran ƙasashen duniya.

Da fatan za ku kasance tare da mu domin sanin halin da duniya take ciki.

Kuna kuma iya leƙawa shafukanmu na sada zumunta domin karanta ƙarin labarai da kuma kallon bidiyo.

People are also reading