Home Back

Najeriya ta tsundima cikin ƙungurmin duhu yayin da babbar tashar samar da wutar lantarki ta daina aiki

premiumtimesng.com 2024/4/29
Tashoshin lantarkin Najeriya 9 sun lalace, sauran na fama da karancin gas

Najeriya ta fada cikin duhu a ranar Alhamis da yamma bayan daina aiki da babbar tashar samar da wutar lantarki da ke Osogbo na jihar Osun ya yi.

Wata majiya a daya daga cikin kamfanonin rarraba wutar lantarki (DisCo) kusan duka inda ake samun wutar lantarki a kasarnan ba su da wuta kwata-kwata da hakan ya shafi duka jihohin kasarnan ne 36 kaf.

Tasha daya ce ke da wuta har megawatt 54 kacal a faɗin kasar nan.

 
People are also reading