Home Back

An Wallafa Makalar Xi Jinping Mai Take “Zurfafa Kwaskwarima A Gida Da Bude Kofa Ga Waje Da Inganta Aikin Zamanintarwa Irin Na Kasar Sin”

leadership.ng 2024/6/16
An Wallafa Makalar Xi Jinping Mai Take “Zurfafa Kwaskwarima A Gida Da Bude Kofa Ga Waje Da Inganta Aikin Zamanintarwa Irin Na Kasar Sin”

Jiya Talata, Mujallar “Neman Gaskiya” ta wallafa wani muhimmin makalar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya rubuta mai taken “Zurfafa kwaskwarima a gida da bude kofa ga waje domin kara sa kaimi wajen bunkasa aikin zamanintar wa irin na kasar Sin”.

Makalar ta nanata cewa, tsarin yin kwaskwarima a gida da bude kofa ga waje muhimmin mataki ne da Sin take bi a halin yanzu don zamanintar da kanta, kuma kamata ya yi a tsai da babban shirin zurfafa yin kwaskarima a sabon mataki, ta yadda za a samar da karfi mai inganci ga gaggauta samun ingantaccen bunkasuwa da zamanintarwa iri na kaasr Sin. (Amina Xu)

People are also reading