Home Back

...Daga Bakin Mai Ita tare da Hafsat Tugge ta Amaryar Tiktok

bbc.com 3 days ago
Play video, "...Daga Bakin Mai Ita tare da Hafsat Tugge ta Amaryar Tiktok", Tsawon lokaci 6,17
Bayanan bidiyo, Latsa alamar da ke sama domin kallo

Mintuna 6 da suka wuce

A wannan makon filin namu na ..Daga Bakin Mai Ita yana kawo muku tattaunawa da fitacciyar jarumar masana'antar fina-finai ta Kannywood Hafsat Tugge wadda tauraruwa ce a fim mai dogon zango na Amaryar Tiktok.

People are also reading