KAI TSAYE, Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 04/07/2024
Barkan mu da safiyar yau Alhamis. Barka kuma da sake kasancewa tare da mu a wannan shafi na Kai Tsaye na BBC Hausa.
Kamar kullum, a yau ma za mu kawo maku sahihan labarai na abubuwan da ke wakana a Najeriya da Nijar da sauran maƙwabtanta da ma sauran sassan duniya.
Sai ku ci gaba da kasancewa tare da mu don sanin halin da duniya ke ciki.