Home Back

'Tinubu ya ba ni kunya'

bbc.com 2024/7/5

'Tinubu ya ba ni kunya'

Minti 1 da ta wuce

Yusuf Suleimon tsohon magoyin bayan Shugaba Tinubu ne wanda ya bayyana wa BBC cewa ya yi amfani da kuɗinsa wajen ganin Tinubu ya ci zaɓe a shekara ta 2023.

Sai dai bayan shekara ɗaya na mulkin Tinubu, Yusuf ya rasa aikinsa yayin da mahaifiyarsa ke fama da durƙushewar kasuwanci saboda rashin ciniki.

People are also reading