Home Back

KAI TSAYE, Labarai daga duniyar wasanni na 27/06/2024

bbc.com 2024/7/7

Rahoto kai-tsaye

Euro 2024: Jadawalin fafatawar zagayen 'yan 16

Bayan kammala wasannin cikin rukuni a gasar kofin ƙasashen Turai, hukumar ƙwallon ƙafa ta Uefa ta fitar da jadawalin karawar zagayen sili ɗaya ƙwala kamar haka:

  • Switzerland v Italy - Asabar, 29 ga watan Yuni (5:00)
  • Germany v Denmark - Asabar, 29 ga watan Yuni (8:00)
  • England v Slovakia - Lahadi, 30 ga watan Yuni (5:00)
  • Spain v Georgia - Lahadi, 30 ga watan Yuni (8:00)
  • France v Belgium - Litinin, 1 ga watan Yuli (5:00)
  • Portugal v Slovenia - Litinin, 1 ga watan Yuli (8:00)
  • Romania v Netherlands - Talata, 2 ga watan Yuli (5:00)
  • Austria v Turkey - Talata, 2 ga watan Yuli (8:00)
People are also reading