Home Back

Xi Jinping: Sa Mutane A Matsayi Mafi Muhimmanci A Zuciya

leadership.ng 2024/10/6
Xi Jinping: Sa Mutane A Matsayi Mafi Muhimmanci A Zuciya

Daga jami’in kauye zuwa shugaba mafi girma a Sin, daga mafarkin ganin mazauna yankunan karkara sun samu isasshen abinci, zuwa cimma mafarkin farfadowar al’ummar kasar Sin, da gudanar da ayyuka masu amfani don jin dadin jama’a, har kullum ya kasance fata mafi girma na shugaba Xi Jinping na kasar Sin. (Safiyah Ma)

People are also reading