Home Back

Nijar: A karon farko Tiani ya halarci Sallah Idi

dw.com 2024/5/17
A tsakiya shugaba Abdourahamane Tiani a hannun damarsa Mahaman Ousman tsohon sugaban Nijar sai Mohamed Boubacar Toumba ministan cikin gida, a hagun dinsa ministan tsaro Salifou Mody, sai Mahamadou Issoufou tsohon shugaban kasa

Babban limamin kasar Nijar  Sheick Karantaya jagoranci sallar karamin idin ta shekarar bana, kuma a hudubar da ya gabatar ya jan hankalin al’umma da magabata  kan muhimmancin hadin kai da son kasa ta la’akari da yanayin da kasar. 

Abdpurahamane Tiani ya halarci Sallah Idi

Shugaban hukumar mulkin soja shugaban kasa Janar Abdourahmane Tiani wanda jama’a suka yi ta dora ayar tambaya kan ko zai halarci sallar idin da ke zama ta farko a gare shi tun bayan da ya karbe mulki, bai yi kasa a gwiwa ba wajen ya halarci sallar idin tare da sauran mambobin majalisar mulkin soja ta CNSP da kuma mambobin gwamnatinsa .

Niamey Eid-Sicherheit - MP3-Stereo

People are also reading