Home Back

BUƊE-BAKIN DA ƳAN MAJALISA: Tinubu na da kima da daraja a idanun ƴan majalisa – Abbas

premiumtimesng.com 2024/4/30
BUƊE-BAKIN DA ƳAN MAJALISA: Tinubu na da kima da daraja a idanun ƴan majalisa – Abbas

Kakakin majalisar Tarayya, Tajuddeen Abbas, ya bayyana cewa kaf din su a majalisar Tarayya, na ginin shugaban kasa Bola Tinubu da kima da daraja.

Abbas ya bayyana cewa dukkan su a majalisr tarayya na daraja shugaban Tinubu kuma suna ganinsa da kima matuka.

” A majalisar Tarayya, dukkan mu matsayarmu guda game da shugaba Tinubu. Babu banbancin Jam’iyya wajen goyon baya da ya ke samu daga majalisar.

People are also reading