Home Back

KAI TSAYE, Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 01/06/2024

bbc.com 2024/7/6

Rahoto kai-tsaye

Biden ya ce babu mamaki kan abin da ya samu Trump

..

Asalin hoton, get

Shugaban Amurka Joe Biden ya ce hatsari ne mutane su rika diga ayar tambaya kan sahihancin samun tsohon shugaban kasar Donald Trump da laifin bayar da tsohiya da karya.

Mista Biden ya ce an bai wa tsohon shugaban - kuma dan takarar jam'iyyar Repblican a zabe mai zuwa - duk wata dama ta kare kai.

Wannan shi ne karo na farko da shugaban ke fitowa yana bayani a bainar jama'a tun bayan da alkalai a New York suka samu Mista Trump da laifin biyan kuɗin toshiya ga wata fitacciyar mai fitowa a fina-finan batsa da suka yi mu'amala, kafin zaben 2016.

Mista Trump dai ya bayyana matakin da ''magudin shari'a'', inda ya zargi alakan da rashin ba shi damar kare kai da gabatar da shaida

Yayin da yake jawabi ga taron manema labarai ranar Juma'a, Mista Trump ya ce zai daukaka kara domin kalubalantar sakamakon hukuncin.

People are also reading