Home Back

Macron: Nahiyar Turai na dab da mutuwa

dw.com 2024/5/7
Emmanuel Macron
Emmanuel Macron

 Emmanuel Macron da ke yin jawabi a kan manufofin nahiyar daga Sorbone: '' Ya ce Turan za ta  iya mutuwa, ya ce amma ya daganta ne, da zabinmu,kuma zabin, yanzu ya kamata mu yi shi, ya ce yau magana ce ake yi, ta yaki da zaman lafiya a duniya dole sai mun iya mu tsare nahiyarmu.''Wannan jawabi na shugaban na  Faransa na zuwa ne wata  daya da rabi kafin zaɓen nahiyar turai da za a gudanar

People are also reading