Home Back

Kungiyar Ƙwadago Ta Janye Yajin Aiki, Ta Ba Gwamnatin Tarayya Wa’adin Mako 1

legit.ng 2024/7/5

Abuja - Kungiyoyin ƙwadagon Najeriya na NLC da TUC sun dakatar da yajin aikin sai baba ta gani da suka fara a jiya Litinin a faɗin ƙasar.

Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi!

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al'amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida

NLC da TUC sun tsagaita yajin aikin ne na mako ɗaya rak, a kokarin da suke yi na ganin su da gwamnatin tarayya an cimma matsaya kan mafi ƙarancin albashi.

Kamar yadda rahoton Channels TV ya nuna, shugaban kungiyar TUC, Festus Osifo ne ya sanar da tsagaita yajin aikin a ranar Talata a Abuja.

Wannan ya biyo bayan wani kwarya-kwaryan taron shugabannin gudanarwar kungiyoyin da ya gudana. Osifo ya ce za su fitar da sanarwar bayan taro nan gaba kaɗan.

Karashen labarin ya na zuwa...

Asali: Legit.ng

People are also reading