Home Back

Sojojin Rasha jibge a wani sansanin soji a Yamai

dw.com 2024/5/18

Sojoji na   Rashana cikin sansanin sojin sama na rudunar mai numba 101 da ke kusa da filin saukar jiragen saman kasa da kasa da ke a birnin Yamai. Sojojin Rashar na cikin wani gini gwa da gwa da sojojin Amurka, sai dai akwai shinge a tsakaninsu. Aikewa da sojojin Rasha zuwa sansanin sojin sama da ke a birnin Yaman, ya sanya sojojin Rasha da na Amurka kusa da juna,a daidai lokacin da Washington da Moscow ke cikin tsaka mai wuya dangane da yakin   Ukraine.

People are also reading