Home Back

Goron Juma’a

leadership.ng 3 days ago
Goro

Daga Zainab Zeey Ilyas (Beauty) Jihar Kaduna:
Ina gaida My Mum Haj. Bilkisu Saraki and My Dad Alh. Ilyas Kamfani, ina gaida Sister Zuhra (Amna), da sister Rahinat (Amal), da bro Al’amin (Tanko TK). Ina gaida My best Aunty Omolara Fatima and my best friend Hauwa Haroun (International), da fatan suna nan lafiya kuma fatan sun yi sallah lafiya.

Daga Al’amin Murtala Abuja:
Ina gaida mamana da babana Haj. Aisha (Ayusha Bakerry), da Alh. Murtala Wakili, in gaida kanwata Maryam (Dalam), ina gaida kanwata Hauwa’u (Lab), ina gaida besr friend dina Muhammad Auwal Dare (Falke), Bello Aliyu Yahuza Suya, Ibrahim Kabir Kanwa Ajust, Fatima Zahra Haladawa, Khadija Idris, Zainab Yakubu Fulani, Fatima Mustapha (Imaanty), Khadija A. Ibrahim (Ummyta). Abdallah Abba Dalhatu Dan’iya, Muhammad Rabi’u Abdullahi (Kifi), Yusif Faruk Sheshe (Skueebi), Ahamd Bashir Salis, Aliyu Haruna (Haladawa), Khadija Ibrahim Tanko Yakasai, Muhammad Musa Muhammad (MMM), Ina gaida Cousins dina irin su; Maryam Abdullahi, Muhammad Abdullahi, Ummulkhursum Nasir, Al’amin Nasir, Maryam Hamim Sunusi, da Fatima Hamim Sunusi, da fatan za su yi juma’a lafiya.

Daga Zahra Muhammad Babagana Umara Zulum Jihar Kano:
Ina gaida Mamana Fatima Ibrahim da kuma mahaifina Muhammad Babagana, sai sauran ‘yan’uwana kamar su; Aisha da Al’amin, da Fatima, da Halima da Rukayya da Hamid, sai kawata aminiyata Murja da kuma daya kawar tawa Fauziyya Muhammad da Otache sarah, da Halima Abba, da Fatima Salisu, Fatima Idris Dan Kwano, Hauwa Sa’id. Da sauran wadanda ban fado ba duk ina mika sakon barka da juma’a Allah ya maimaita mana wannan rana ta juma’a.

Daga Maryam Abdullahi Wadata Jihar Kano:
Ina gaida Iyayena da ‘yan’uwana, sannan mika sakon goron juma’a zuwa ga kawayena da abokaina na makaranta kamar su; Imaan Bolam, Asma’u Shahruddin, Zahra Muhammad Maryam Wada, Habibah Baffa, Peculiar, blossom, Aisha Babatunde, Fatima Salis, Fatima Idris, Rukayya Kabir, Khadija Abdullahi, Hauwa Abdulmudallib, Hauwa Haruna, Fauziyya Muhammad, Rukayya Dauda Zangina, Maryam Kabir, Nabila Muhammad, Maryam Bashir, Hassana Abubakar, Fatima Usman, Husnah Shu’aib, Nana Fatima, Hafsat Auwal, Khadija Umar, Fatima Lukman, Zainab Abdullahi (Tally), Khadija Musbahuddin. Ina gaida Umar Jamilu, Nasir Kabeer, Aliyu Auwal, Gobir Toha, Sadik Aminu Ado, Jafar Umar Abdullahi Gas, Al’amin Ibrahim. Abdulshakur Usman, Muhammad Abdul’aziz, Idris Kayyum Al’baghdadi, Ahmad Tijjani Kalarawi. Ba zan manta da my best Aunty ba Aunty Grace, Aunty Lilian da Aunty Jibola, Aunty Zainab, Aunty Juliana, Aunty Rukayya, Aunty Christy, Aunty Merrcy, Aunty Merry, Aunty Aisha, Aunty Ester, Aunty Amina, Aunty Bunmi Dabid. Aunty Joy, Aunty Hafsat, Fatan kuna lafiya.

People are also reading