Home Back

Babbar Kotu Ta ƘaraƊaukar Mataki a Shari'ar Tsige Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero

legit.ng 2024/7/6

Jihar Kano - Babbar kotun jihar Kano ta ɗage zaman sauraron shari'ar da ke gabanta kan rushe masarautu biyar da tsohon gwamnan jihar ya kirkiro.

Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi!

A wannan kara dai an roƙi babbar kotun jihar ta haramtawa Aminu Ado Bayero da sauran sarakuna 4 ayyana kansu a matsayin halastattun sarakuna

Kamar yadda jaridar Punch ta kawo rahoto yau Litinin, 24 ga watan Yuni, kotun ta ɗauki matakin ɗage zaman shari'ar zuwa ranar 2 ga watan Yulo, 2024.

Mai shari'a Amina Adamu Aliyu ce take jagorantar shari'ar masarautar Kano a babbar kotun jiha.

Ku saurari ƙarin bayani...

Asali: Legit.ng

People are also reading