Home Back

Gwamnatin sojin Nijar ta kaddamar da wasu tsauraran ka'idoji kan kungiyoyin agaji

rfi.fr 2024/5/16

Sabbin Mahukuntan Sojin Jamhuriyar Nijar a ƙarkashin majalisar CNSP sun tsaurarawa ka’idoji game da ayyukan kungiyoyin agaji da na tallafawa ci gaba da ke son gudanar da ayyukan su a kasar .

Wallafawa ranar: 12/04/2024 - 18:41

Firaministan Jamhuriyar Nijar, Ali Mahamane Lamine Zeine kenan, yayin wani taron manema labarai a Yamai, ranar  ga Satumba, 2023.
Firaministan Jamhuriyar Nijar, Ali Mahamane Lamine Zeine kenan, yayin wani taron manema labarai a Yamai, ranar ga Satumba, 2023. REUTERS - STRINGER

Daga cikin matakan gwamnatin na son sanin hanyoyin da kungiyoyin ke samun kuɗaɗensu da kuma yadda suke kashe su.

People are also reading