BIDIYO: Na sanar da Tinubu matsalolin Zamfara, wandanda ya sani da waɗanda bai san su ba – Gwamna Lawal
Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya bayyanawa manema labarai a fadar shugaban kasa cewa ya sanar da shugaba Bola Tinubu matsalolin tsaro da Zamfara ke fama da shi dgaba ɗaya bai bar komai ba.
Lawal Ya ce ” Na gama da shugaban kasa Tinubu a matsayi na na gwamnan Zamfara, kuma na sanar da shi duk matsalolin da muke fama da su ,waɗanda ya sani da waɗanda bai san su ba ma.