Home Back

Katsina: Ƴan Bindiga Sun Yi Gakuwa da Mahaifiyar Fitaccen Mawakin Siyasa Rarara

legit.ng 2024/7/8

Kahuta, Katsina - Wasu ƴan bindiga sun shiga garin Ƙahutu da ke ƙaramar hukumar Ɗanja a jihar Katsina, sun yi garkuwa da mahifiyar Dauda Kahutu Rarara.

Rahotannin da Legit Hausa ta samu da safiyar ranar Jumu'a sun nuna cewa maharan sun ɗauki mahaifiyar fitaccen mawakin siyasar jiya Alhamis da daddare.

Mazaunan Kahutu sun bayyana cewa ƴan bindigar na ɗauke da manyan bindigu lokacin da suka shiga garin don haka ba a iya tunkararsu ba.

Ku saurari ƙarin bayani....

Asali: Legit.ng

People are also reading