Home Back

KAI TSAYE, Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

bbc.com 2024/7/4

Rahoto kai-tsaye

Buɗewa

Jama'a masu bibiyarmu a wannan shafi da ke kawo muku labarai kai tsaye na abubuwan da ke faruwa a Najeriya da maƙwabtanta da sauran sassan duniya, barkanmu da wannan safiya ta Juma'a 7 ga watan Yuni, 2024.

Muna fatan a yau ma kamar kullum za ku ci gaba da kasancewa da mu a wannan shafi da ma sauran shafukanmu na sada zumunta da muhawara.

Muhammad Annur Muhammad ne ke muku maraba, inda zan kasance da ku daga yanzu zuwa wani lokaci.

Mu fara da wannan karin maganar da ke cewa - Duk mai aiken yaro wata rana tare za su

People are also reading