Home Back

Gane Mini Hanya tare da Barista Mukhtari Shehu Shagari

bbc.com 2024/10/5

Gane Mini Hanya tare da Barista Mukhtari Shehu Shagari

Mintuna 7 da suka wuce

Tsohon ministan ruwa a zamanin gwamnatin Olusegun Obasanjo, Barista Mukhtari Shehu Shagari kuma tsohon mataimakin gwamnan jihar Sokoto, ya ce dole ce ta sa ya fice daga jam'iyyarsa ta PDP a jihar zuwa jam'iyya mai mulki ta APC.

Dangane da burinsa na siyasa ko zai yi takara ko ba zai yi ba, Mukhtari Shagari ya ce "ni yanzu ina da gwamnan da ayyukan da yake yi sun gamsar da ni. Idan ya nemi sake tsayawa takara zan mara masa baya."

People are also reading