Home Back

KAI TSAYE, Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

bbc.com 2024/7/7

Rahoto kai-tsaye

Buɗewa

Jama'a masu bibiyarmu a wannan shafin da ke kawo muku labaran abubuwan da ke wakana a Najeriya da maƙwabtanta da sauran sassan duniya kai tsaye, muna muku maraba a wannan safiya ta Juma'a.

Ni Muhammad Annur Muhammad, zan kasance da ku daga yanzu zuwa wani lokaci a nan gaba. A yi jimirin kasancewa da mu.

Mu fara da wannan karin maganar - Karen bana maganin zomon bana

People are also reading