Home Back

KAI TSAYE, Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya Asabar 10/08/2024

bbc.com 2024/10/5

Rahoto kai-tsaye

Buɗewa

Jama'a masu bibiyarmu a wannan shafin da ke kawo muku labaran abubuwan da ke wakana a Najeriya da maƙwabtanta da sauran sassan duniya kai tsaye, muna muku maraba a wannan safiya ta Asabar.

Ni Muhammad Annur Muhammad zan kasance da ku daga yanzu zuwa wani lokaci a nan gaba. A yi jimirin kasancewa da mu.

Mu fara da wannan karin maganar - Ɗanyen kasko ba ya kai ruwan wanka banɗaki

People are also reading