Home Back

Ko akwai yiwuwar samun bala'in fashewar nukiliya a Ukraine?

bbc.com 2024/5/5

Ko akwai yiwuwar samun bala'in fashewar nukiliya a Ukraine?

Mintuna 8 da suka wuce

Tun bayan mamayar da Rasha ta yi a Ukraine masana harkokin makamashi suka fara nuna fargaba kan tashar nukiliya ta Zaporizhzhia.

Suna yin gargaɗin ne saboda bala'in fashewar tashar nukiliya da aka samu a Chernobyl a shekarar 1986, wadda ta kashe aƙalla mutum 31.

A wannan bidiyon, mun duba yiwuwar samun irin wannan bala'i yayin da ake tafka yaƙi a kewayen tashar nukiliya ta Zaporizhzhia da ke cikin Ukraine.

People are also reading