Home Back

BIDIYO: Cin gashin kan kananan hukumomi: Muna farinciki da alfahari da hukuncin kotun koli – Tajuddeen

premiumtimesng.com 2024/8/23
BIDIYO: Cin gashin kan kananan hukumomi: Muna farinciki da alfahari da hukuncin kotun koli – Tajuddeen

Kakakin majalisar Tarayya, Abbas Tajudden ya bayyana cewa hukuncin kotun ƙoli kan Cin gashin kan kananan hukumomi abu ne da dukkan su ke murna da shi.

A tattaunawa da yayi da manema labarai a fadar shugaban kasa ranar Alhamis, Tajuddeen ya ce wannan hukunci, nasara ce ga kananan hukumomi da mutanen karkara.

People are also reading