...Daga Bakin Mai Ita tare da Asiya ta shirin Daɗin Kowa
...Daga Bakin Mai Ita tare da Asiya ta shirin Daɗin Kowa
Minti 1 da ta wuce
A wannan makon za mu kawo tattauanawa da Halima Muhammad wadda aka fi sani da Asiya a shirin Ɗaɗin Kowa.
Halima Muhammad wadda 'yar asalin garin Mubi na jihar Adamawa ce ta yi makarantar firamare da sakandare da kuma karatun difloma duka a garin.