Home Back

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

bbc.com 2024/7/7

Rahoto kai-tsaye

Buɗewa

Jama'a masu bibiyarmu a wannan shafi na BBC Hausa da muke kawo muku labarai da suka shafi Najeriya da makwabtanta da sauran sassan duniya, kai tsaye, muna muku maraba da kasancewa da mu a wannan rana ta Laraba - Tabawa ranar samu, 05/06/2024.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a wannan shafi da ma sauran shafukanmu na sada zumunta da muhawara domin sanin abin da duniya ke ciki.

Ni ne Muhammad Annur Muhammad zan kasance da ku daga yanzu zuwa wani lokaci a nan gaba a yau ɗin.

Ga wani karin magana mu fara da shi - Ban ci buzu ba ba zan yi aman gashi ba

People are also reading