Bola Tinubu Zai Kaddamar da Zane Mafi Girma a Duniya Ranar Demokuradiyya
Abuja - Gwamnatin Najeriya karƙashin shugabancin Bola Ahmed Tinubu za ta kaddamar da hoton zane mafi girma a duniya a ranar Demokuraɗiyya.
Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi!
Za a kaddamar zanen a wurin bikin cikar Najeriya shekaru 25 a tsarin mulkim Demokuraɗiyya a babban filin Eagle Square da ke Abuja yau Laraba, 12 ga watan Yuni.
Opeyemi Alaba, wanda ya yi zanen, ne ya bayyana shi a matsayin sakon fatan alheri ga ‘yan Najeriya da nahiyar Afirka baki ɗaya.
Karin bayani na nan tafe...
Asali: Legit.ng