Tsadar rayuwa matsala ce ta duniya ba Najeriya kaɗai ba - Wamako
Tsadar rayuwa matsala ce ta duniya ba Najeriya kaɗai ba - Wamako
Mintuna 6 da suka wuce
Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata a Najeriya, Aliyu Magatakarda Wamakko ya fadi manyan abubuwan da zai iya tunawa a shekaru 25 na mulkin dimokuradiyya a Najeriya.
Ya kuma bayyana matsayarsa kan irin rawar da Tinubu ya taka a shekara guda na mulkinsa.
Sanata Wamako ya kuma zayyano wasu matakan da za a ɗauka don kawo wa ‘yan Najeriya sauƙin matsin rayuwar da ake fuskanta.